Breaking

Tuesday, September 17, 2019

Airtel NG: Yadda Zaka Samu 4.6GB A N200 23GB A N1000


Wata garabasa ga masu amfani da layin Airtel yau mukeso mu gabatar idan kasan kana bukatar data mai yawa domin yin browsing kuma da kudi kankani to yau zakayi dariya.Wannan garabasa masu Airtel 4G ne kawai zasu iya samunta,  Da wannan garabasa zaka iya samun 4.6GB da N200 kacal zaka kuma iya samu 23GB da N1000 kacal.


Idan kana so kashiga Cikin wanda zasu more wannan dama dole layinka na Airtel 4G yakasance watansa 3 ( Three Months ) da yin Register, Idan layinka yawuce tsawon wadannan kwanaki to baza kasamu wannan garabasa ba.


Domin matsayin register layinka zaka iya danna *746# akan wayarka Airtel zasu nuna maka yashe kayi register, Idan layinka bai wuce wata 3 ba dayin register zaka iya more wannan garabasa.Yadda Zaka Samu 4.6GB Da N200 Alayin Airtel

Idan kana so kasayi wannan data wato 4.6GB da N2000 zaka saka katin Airtel na 200 *126*pin# katabbatar kati kasaka ba transfer akayi maka ba, Nana take zaka samu 4.6GB A N200.


Yadda Zaka Samu 23GB Da N1000 Alayin Airtel

Idan kana so kuma kasayi 23GB A N1000 katabbatar kasaka katin N1000 alayinka na Airtel 4G kana sakawa zaka samu 23GB da katin N1000.


Zaka Iya duba data balance dinka idan kadanna *140# Airtel zasu nuna maka adadin data dake cikin layinka.

No comments:

Post a Comment