Breaking

Tuesday, September 17, 2019

9Mobile: Yadda Zaka Samu 1GB Da N200 A Layin 9Mobile


Idan kuna biye damu a wannan website muna kawo hanyoyi masu sauki daza kusayi data, Yauma munsake dawowa da wata hanya mai sauki wanda zaku iya samun 1GB da N200 kacal Alayin 9Mobile.


9Mobile wanda akafi sani da Etisalat yayi fice sosai wajen yin browsing a Nigeria,  Cikin garabasa da wannan layi yasaba kawowa cutomominsa yanzu yazo da wata garabasa wanda lallai masu amfani da wannan zasuji dadinta.


Baka bukatar kaura daga wani tsari zuwa wani domin more wannan babbar dama,  abin dakawai zakayi shine katabbar kana da layin 9Mobile mai sannan kana da katin N200 na 9Mobile.


Yadda Zaka Samu 1GB Da N200 Alayin?9Mobile

Idan kana so kasayi wannan data kawai kasaka katin N200 alayinka na 9Mobile sannan kadanna *929*10# akan wayarka nantake zaka samu wannan garabasa.


Idan kasayi wannan data tsawon jimarsa kwana 3 ne,  Don haka katabbar kayi amfani dashi cikin kwanaki 3 zaka iya amfani dashi da kowane lokaci dare ko rana.


Zaka iya duba data balance dinka idan kadanna *228# akan wayarka nantake zaka gani.


Da wannan garabasa zaka iya sayen wannan data fiye da sau daya a rana, Wato zaka iya samun 4GB da N1000 idan kasaya sau 4 dafatan kagane.


No comments:

Post a Comment